ha_tq/isa/40/25.md

185 B

Menene Yahweh yake yi da Taurari?

Yana yin masu jagora kuma ya kira su bisa ga sunan kowa kuma ta wurin ikonsa da girmansa da kuma ta wurin karfi da iko, ba ko ɗayansu da ya ɓace.