Allah yana mai da masu mulki ba komai ba kuma yana maida masu mulkin duniya yadda ba asan da zamansu ba.