ha_tq/isa/40/09.md

311 B

Wane labari mai ɖaɖi ne za a baza ga Yerusalem da biranen Yahuda?

Labari mai ɖaɖin shi ne, ''Ga Allahnku!''

Ta yaya Ubangiji Yahweh ya zo?

Ya zo kamar jarumi mai nasara.

Menene Yahweh zai kawo tare da shi a zuwan sa?

Yahweh ya kawo sakamakon sa tare da shi kuma waɖanda ya ceto sun sha gabansa.