ha_tq/isa/40/03.md

430 B

Menene wata murya ta koka?

ta yi kuka, ''Cikin jeji shirya hanyar Yahweh; a shirya ta miƙaƙƙiya a cikin Hadama doguwar hanya domin Allahnmu.

Menene zai faru da ƙasar a cikin Isra'ila?

Kowanne kwari zai cika, kowanne dutse da tudu za a baje, ƙasar mai kwazazzabai kuwa za ta zama sumul wurare masu gargada kuma za su zama sarari.

Ga wanene ɖaukakar Yahweh zai bayana?

Dukkan mutane tare za su ga ɗaukakar Yahweh.