ha_tq/isa/40/01.md

261 B

Ta ya Allah zai ta'azantar da mutanensa?

Ya ce ta'aziya gare su ta wurin yin magana mai taushi ga Yerusalem; ana yin mata shela cewa yaƙinta ya zo ƙarshe laifofinta kuma an gafarta mata kuma za ta sami ruɓa biyu daga hannun Yahweh domin dukkan zunubanta.