ha_tq/isa/39/07.md

177 B

Don me Hezekiya ya yi tunani cewa maganganun Yahweh da Ishaya ya faɗi suna da kyau?

Ya samani cewa suna kyau domin ya ga kamar za a sami salama da kwanciya rai a zamaninsa.