ha_tq/isa/39/01.md

466 B

Wanene ya aiko da wasiku da kyuata zuwa ga Hezekiya?

Maduk-Baladan ɖan Baladan, sarkin Babila ya aika da wasiƙu tare da kyauta ga hezekiya.

Menene Hezekiya ya nuna wa wadanda suka kawo wasiƙun da kyautan daga Maduk-Baladan?

Hezekiya ya nuna masu ɖakin dukiyarsa-wato su azurfa, da zinariya, da kaya yaji, da mai mai daraja, da daƙin kayayyakinsa na yaƙi, da dukkan abin da ke cikin gidansa. Hezekiya ya nuna masu kommai da ke cikin gidansa da mulkinsa.