ha_tq/isa/38/21.md

144 B

Menene Ishaya ya ce Hezekiya ya yi bayan ya warke?

Ya ce, ''Bari su ɖauki ƴaƴan ɓaure su cura a kuma sa shi akan marurun zai kuma warke.