ha_tq/isa/38/20.md

149 B

Ta yaya Hezekiya zai yi murnar ceton Yahweh a gare shi?

Hezekiya ya ce za su yi murna tare da waƙoki dukkan kwanakin ransu a cikin gidan Yahweh.