307 B
307 B
Menene Hezekiya ya ce wa Ubangiji game da wahaloli da baƙin cikin sa?
Hezekiya ya ce wahalolin da ka aiko suna da kyau a gare shi kuma domin amfanin sa ne ya ji irin wannan baƙincikin.
Menene Hezekiya ya ce Ubangiji ya da zunubansa?
Hezekiya ya ce Ubangiji ya jefar da dukkan zunubansa a bayan sa.