ha_tq/isa/38/09.md

281 B

A cikin rubutacciya addu'ar Hezekiya menene Hezekiya ya ce zai faru tsakanin ƙarshen rayuwansa?

Ya ce zai koma daga ƙofofin Lahira.

Cikin farkon rubutacciyar add'uar Hezekiya menene ya ce game da Yahweh?

Hezekiya ya ce ba zai ƙara ganin Yahweh a cikin ƙasar rayayyu ba.