ha_tq/isa/38/04.md

289 B

Menene Yahweh ya gaywa Ishaya ya ce wa Hezekiya?

Ya ce a gaya wa Hezekiya Na ji addu'arka na kuma ga hawayerka. Yahweh ya ce wa Hezekiya zai ƙara waHezekiya shekru goma sha biyar nan gaba kuma daga nan zai cece Hezekiya kuma da Yerusalem dagag sarkin Asiriya kuma zai kăre Yerusalem.