ha_tq/isa/38/01.md

496 B

Menene Ishaya ya gaya wa Hezekiya?

Ishaya ya gayawa Hezekiya, ''Yahweh ya ce, 'Ka kintsa komai dai-dai a gidanka; gama mutuwa za ka yi, ba za ka rayu ba.'''

Cikin kwanakin can menene ya faru da Hezekiya?

Ya ciwo har ya kusa mutuwa.

Menene Hezekiya ya bayan ya ƙarbi sakon Yahweh daga Ishaya?

Ya yi adu'a ga Yahweh yana rokin Yahweh ya tuna yadda ya yi tafiya a gabansa da dukkan zuciyarsa da amainaci kuma yadda ya yi abin da ke dai-dai a idanunsa. Sai Hezekiya ya yi kuka da ƙarfi.