ha_tq/isa/37/38.md

4 lines
192 B
Markdown

# Menene ya faru da Senakerib bayan ya komo ya tafi gida ya zauna a Nineba?
Yayin da yana bauta a cikin gidan Nisrok allhnsa, ƴaƴansa, Adramelek da Shareza suka kashe |Senakerib da takobi.