ha_tq/isa/37/36.md

118 B

Menene mala'ikan Yahweh ya yi?

Ya fito ya faɗa wa sansanin Asiriyawa, ya kashe sojoji 185,000 na taron Asiriyawa.