ha_tq/isa/37/33.md

233 B

Menene Yahweh ya ce game da sarkin Asiriya game da Yerusalem?

Yahweh ya ce sarkin Asiriya ba zai shiga wannan birni ba kuma ba zai harba kibiya a nan ba. Ba zai zo gare shi ba tare da garkuwa ko ya kafa sansanin tudu gaba da ita.