Yahweh ya san zamansa, da fitar sa, da kuma zuwan sa, ya san harzuƙar sa găba da Yahweh.
Yahweh ya komar da Senakerib hanyar da ya biyo.