ha_tq/isa/37/26.md

163 B

Menene Yahweh ya kuɖura tuntuni kuma ya aiwatar tun zamanin dă?

Ya kuɗura ya kuma aiwatar da cewa Senakerib zai mai da birane gagara-shiga zuwa tulin kango.