ha_tq/isa/37/17.md

237 B

Menene Hezekiya ya yi adu'a wa Yahweh ya yi?

Firist, Hezekiya ya roke Yahweh ya ji kuma ya saurara ya kuma buɖe idanunsa ya ga dukkan maganar wasikar Senakerib. Na biyu, Hekiya ya roke Yahweh ya cece Yerusalem daga hannun Senakerib.