ha_tq/isa/37/14.md

163 B

Menene Hezekiya ya yi bayan ya karbi wasikar daga sarkin Asiriya ya kuma karanta?

Hezekiya ya hau bisa gidan Yahweh ya baza wasikar ya kuma yi adu'a ga Yahweh.