ha_tq/isa/37/08.md

295 B

Bayan sarkin Asiriya ya ji Tirhaka, sarkin Kush, yana fitowa domin ya yi yaƙi găba da shi, wane sako ne sarkin Asiriya ya aiko wa Hezekiya?

Sarkin Asiriya ya gaya wa Hezekiya cikin wasika kada ya Allah ya ruɗe Hezekiya ta wurin fadi cewa, Yerusalem ba zata faɗa hannun sarkin Asiriya ba.