ha_tq/isa/37/05.md

322 B

Wane sako ne Ishaya ya ba wa barorin Hezekiya su komo da shi zuwa ga Hezekiya?

Sakon Ishaya zuwa ga Hezekiya shine Kada ku ji tsoron maganganu barorin sarkin Asiriya, babban shugaba. Yahweh zai sa wani ruhu a cikin sarkin Asiriya, kuma zai ji jita-jitar da zata sa ya koma ƙasarsa kuma za a kashe shi da takobi a can.