Hezekiya ya yage tufaffinsa, ya rufe jikinsa da tsummoki kuma ya shiga gidan Yahweh. Ya aika Iliyakim, Shebna da dattawan firistoci zuwa ga Ishaya annabi.