ha_tq/isa/36/21.md

311 B

Menene amsa zuwa ga babban shugaba?

Suka yi shiru ba bu wanda ya mai da martani, don umarnin sarki, ''Kada ku amsa masa.

Menene Iliyakim ya yi, Shebna da Yowa bayan maganar babban shugaban?

Suka zo wurin Hezekiya tare da tufaffinsu a kekkece kuma suka faɖa masa maganganun da shugaban mayaƙa ya faɗa.