ha_tq/isa/36/16.md

334 B

Menene sarkin Asiriya ya ce zai faru idan Yahudawa za su neme salama da shi kuma su fito daga gare shi?

Ya ce Yahudawan za su ci daga cikin ƴaƴan inabin gonarsa, kuma ya sha ruwa daga rijiyan kansa, har sai ya ɖauke su zuwa wata ƙasa mai kama da irin ta ku, ƙasa mai hatsi da sabuwar inabi, ƙasa ta gurasa da kuringar inabi.