ha_tq/isa/36/13.md

391 B

Menene babban shugaba ya ce sune ƙalmomin sarkin Asiriya game da Hezekiya?

Ya ce kada a bar Hezekiya ya yaudaresu domin Hezekiya ba zai iya ya cetonsu ba kada kuma su bari Hezekiya ya sa su dogara ga Yahweh.

Ta yaya babban shugaban ya amsa rokon domin ya yi agana da Iliyakim, Shebna da Yowa cikin harshen Aramaik?

Ya amsa ta wurin tsayewa da tada murya da ƙarfi a cikin Yahudanci.