ha_tq/isa/36/08.md

170 B

Menene Rabshake ya ce sarkin Asiriya zai yi idan Hezekiya zai yi yerjeniya tare da sarkin Asiriya?

Rabshake ya ce sarkin Asiriya zai ba wa Hezekiya dawakai dubu biyu.