ha_tq/isa/36/06.md

204 B

Wanene Rabshake ya ce da Fir'auna, sarkin Masar, zai yi wa dukkan wanda ya dogara gare shi?

Rabshaken ya ce Fir'auna tsabgar ne da ke amfani da ita a matsayin sandar tafiya zai karye ya soke hannunsa.