ha_tq/isa/36/01.md

550 B

Menene ya faru a shekara ta goma sha huɗu ta sarkin Hezekiya?

Senakaerib sarkin Asiriya, ya tasar wa dukkan biranen Yahuda da kagararsu ya kuma kama su.

Wanene sarkin Asiriya ya aiki daga Lakish zuwa Yerusalem gare Hezekiya?

Sarkin Asiriya ya aiki Rabsheke.

Ina ne Rabshake ya tsaya?

Ya gabaci dai-dai magudanar kwarin da ya ke kawo ruwa, a babbar hanyar filin da masu wankin tsufafi.

Wanene ya fito ya gamu da Rabshake?

Iliyakim ɗan Hilkiya, Shebna sakataren sarki da Yowa ɗan Asaf suka fito wajen birnin su yi magana da Rabshake.