ha_tq/isa/35/05.md

343 B

Menene wasu ababubuwa da za su faru idan Allahnsu ya zo?

Idanun makafi za su gani. Kunnuwan kurame kuma za su ji. Gurgu zai yi tsalle. Bebe zai raira waƙa. Ruwa zai malalodaga cikin Hamada, Kuguna kuma cikin jeji. Yashi mai ƙuna zai zama tafki, ƙasa mai ƙishin ruwa zata zama maɓuɓɓugar ruwa. A mazaunin diloli inda dă sika kwanta.