ha_tq/isa/35/03.md

166 B

Don me waɗanda suke da tsoron zuciya za su karfafu kuma ba za su tsorata ba?

Domin Allahnsu yana zuwa da ramako, da kuma sakamakon Allah. Zai zo kuwa ya cece su.