Menene zai faru da jeji?
Za su yi farin ciki kuma za su yi murna su faso fure.
Menene za a ba wa jeji?
Za a ba shi darajar Lebanom, da kuma ɗaukakar Karmel da Sharon.
Menene jeji, Hamada za su ga?
Za su ga ɖaukakar Yahweh, mafificiyar ɗaukakar Allahnmu.