ha_tq/isa/34/08.md

227 B

Menene zai faru da ƙasar Idom.

Kogunanta za a mai da su baƙin danƙo ƙurarta kuma ta zama ƙibiritu. Za ta zama baƙin danƙo mai cin wuta. Za ta zama yasasshiyar ƙasa; ba wanda zai ratsa ta tsakiyarta har abada abadin.