Menene Yahweh zai yi bayan takobinsa ya sha ya ƙoshi a sama?
Yanzu takobinsa zai gangara a kan Idom, da kan mutanen da ya keɓe domin hallakawa.
Menene Yahweh ke da shi a Bozra da Idom?
Yahweh yana da babban hadaya a Bozra da babban yanka a cikin ƙasar Idom.