Dukkan taurarin sama za su dushe, za a naɗe sammai kamar naɗaɗɗen litafi; dukkan taurarinsu za su dushe.