ha_tq/isa/34/01.md

539 B

Wanene ya kamata ya matso kusa, ya saurara kuma ya kuma natsu?

Al'ummai, duniya da dukkan cikarta, duniya da dukkan abin da ke fitowa a cikinta dole su matso kusa, su saurara ku,a su natsu.

Don me al'ummai, duniya da dukkacikarta, duniya da dukkan abin da ke fitowa a cikin ta za su matso kusa, su saurara kuma su natsu?

Dole su yi wannan domin Yahweh yana fushi da dukkan al'ummai kuma yana hasala da rundunar yaƙin su.

Menene Yahweh ya yi wa a'ummai da rundunar yaƙinsu?

Ya hallakar da su gaba ɗaya,. Ya bashe su ga yanka.