Albarka za shi zama ga waɖanda suka yi shuka a bakin rafuffuka da dukkan waɖanda suka aiki shanunsu da jakai su yi kiwo.