ha_tq/isa/32/16.md

132 B

Menene zai kasance aiki ko sakamakon adalci?

Aikin adalci zai zama salama kuma adalci, kwanciyar hankali da gabagaɗi har abada.