Aka ce masu su saurari muryar Ishaya domin nan gaba kaɗan da shekara guda ƙarfin hankalinsu za a karya, girbin hamfanin inabinsu faɗi, ba kuma amfani da za a tattara a rumbuna.