Za su zama kamar wurin faƙewa daga isaka da kuma mafaka daga hadari, kamar rafukan ruwa a ƙeƙasasshiyar ƙasa, kamar inuwar babban dutse a ƙasar gajiya.