ha_tq/isa/31/01.md

349 B

Don me an furta kaito ga waɗanda suka koma Masar domin neman gudumawa?

Za a furta kaito a kansu domin sun dogara ga karusai da kuma mahayan dawakai amma basu damu da Mai Tsarki na Isra'ila ba, basu kuma nema Yahweh ba.

Wanene Yahweh zai tashi găba da shi?

Zai tashi găba da gidan mugunta, găba kuma da kai gudumawa ga masu aikata zunubi.