ha_tq/isa/29/17.md

369 B

Menene zai faru da Lebanon cikin ɖan lokaci?

Za a mai da Lebanon fili kuma filin zai zama kurmi.

A wancan rana menene kurma da makaho za su yi?

Kurma zai ji ƙalmomin cikin litafi kuma idanuwan makaho zai gani daga cikin duhu baƙiƙirin.

Menenewaɖanda aka murkushe su da matalauta cikin mutanen za su yi?

Za su yi farin ciki cikin Mai Tsarki na Isra'ila.