A wannan rana ta yaya mutanen Isra'ila za su taru?
Za su taru ɖaya-ɖaya da ɖaya-ɖăya.
Wanene zai yi wa Yahweh sujada a kan tsarkakar dutse cikin Yerusalem?
Lalatattu na ƙasar Asiriya da yasassu na cikin ƙasar Masar za su yi wa Yahweh sujada a kan tsauni mai tsarki cikin Yerusalam.