ha_tq/isa/27/04.md

153 B

Menene Yahweh zai yi idan sarƙaƙiya da ƙaya basu neme kariyansa kuma sun neme salama da shi ba?

Yahweh zai far masu a filin daga ya ƙone su tare.