A wancan rana menene Yahweh zai yi da takobinsa?
Yahweh zai hukunta Lebiyatan maciji, kuma zai kashe babban dodon ruwa dake cikin teku.
A cikin wancan rana menene Yahweh zai yi da kuringar inabi?
Zai kere shi, zai yi masa banruwa kowanne lokaci kuma ya yi tsaronsa dare da rana.