ha_tq/isa/26/07.md

184 B

Menene marmarin ranmu?

Suna da ɖabi'ar Yahweh su ne marmarin ranmu.

Menene zai faru idan shari'a ta zo kan duniya?

Idan hukunci ya zo mazaunen duniya suna koyo game da adalci.