Yahweh zai ƙasaƙantar da su; zai rushe tsararen birnin zuwa turbaya. Fakirai da matalauta za su tattake shi da ƙafafunsu.