ha_tq/isa/25/09.md

317 B

Menene za a ce a wancan rana?

Za a ce: ''Duba, wannan shi ne Allahnmu: mun jira shi kuma zai cecemu. Wannan shi ne Yahweh; mun jira shi. Za mu yi murna da farinciki cikin cetonsa.

Menene za a kwatanta da yanayin Mowab?

Za a kwatanta yanayin Mowab da ciyawa wanda za a tattake cikin ramin da dake cike da taki.