ha_tq/isa/25/06.md

352 B

Menne Yahweh zai yi wa dukkan mutanen kan dutse?

Zai yi liyafa da abubuwa masu ƙiɓa ga dukkan mutane kuma zai rushe abin da ya rufe dukkan mutane, sassaƙan mayafin lulluɓe dukkan al'ummai.

Menen Yahweh zai haɖiye, zai share kuma zai ɖauka daga mutanensa?

Zai haɖiye mutuwa, ya share hawaye daga fuskokin kuma zai ɖauki kunyar mutanensa.