ha_tq/isa/25/01.md

505 B

Menene ya sa Ishaya ya ɖaukaka kuma ya yabi sunan Yahweh?

Ishaya ya ɖaukaka ya kuma yabi sunan Yahweh domin Yahweh yi abubuwan ban mamaki, abubuwan da aka shirya tun dă, cikin chikaken aminci.

Wane abubuwan ban mamaki ne Yahweh ya yi?

Yahweh ya mayar da birnin juji, birni mai daraja ya zama kufai wurin zaman baƙi ya zama ba birni ba kuwa.

Menene zai zama amsa bayan Yahweh ya mayar da birnin juji?

Ƙarfafan mutane za su ɖaukaka Yahweh kuma birnin al'ummai ƴan ta'adda zai ji tsoronsa.